Recent Posts

header ads

Baku San Ciwon Kanku Ba Yan Nijeriya -Inji Jaruma Hauwa Mukhtar


Jaruma Hauwa Mukhtar Ta Rubuta A Shafin Sada Zumunta Cewa Sai Baba Buhari Inda Ta Dauki Hoto Tare Da tsintsiya Sabida Son Da Take Wa Jam'iyyar APC ...
Ta Gaya Ma Wani Mabiyanta Na Instagram Cewa Bai San Ciwon Kansa Ba Shiyasa Ba Ya Son Shugaba Buhari
Bayan Wasu Jarumai Suna Ta Maganar Wacce Take Nuna Go Ga Shugaba KasaBuhari

Post a Comment

0 Comments